IQNA – An zabi Cardinal Robert Prevost a matsayin Paparoma, mai suna Leo XIV, wanda shi ne karo na farko a tarihin Cocin Katolika na shekaru 2,000 da wani Paparoma ya fito daga Amurka.
Lambar Labari: 3493228 Ranar Watsawa : 2025/05/09
Tehran (IQNA) Limaman Katolika na Kenya sun yi kira da a sake nazari kan dokar kungiyoyin addinai ta 2015 don karfafa ayyukan kungiyoyin addini.
Lambar Labari: 3489073 Ranar Watsawa : 2023/05/02
Tehran (QNA) A wani jawabi da ya yi, Paparoma Francis ya nemi afuwar 'yan kasar Canada bisa laifukan da aka aikata a makarantun kwana na Katolika na kasar.
Lambar Labari: 3487595 Ranar Watsawa : 2022/07/26
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da zaman tattaunawa da aka saba gudanrwa na shekara-shekara sakanin musumi da cocin katolika a birnin new York.
Lambar Labari: 3481990 Ranar Watsawa : 2017/10/11